Episode description
kuna gida kuna shirye-shiryen dare, bayan sallar isha'i. Rayuwarku na cike da kalu-bale, amma aƙalla kuna tare da iyalan ku. kwatsam, ba tare da gargadi ba, mahara dauke da makamai suka mamaye kauyen ku.
Suna baku umarni da ihu har baku iya gane me suke fada.
Tsoro ya ratsa jikinku. Kuna gudu cikin duhu, zuciyar ku tana bugawa tare da fatan tsira, kuna ta addu'a. Amma duhun dare be baku abin da kuke fata ba. Yan ta’addan sun gan ku, kuma Suka fito da ku!
Daga wannan lokacin, rayuwa kamar yadda kuka sani ta canza muku gaba ɗaya.
Wannan Jigon na #BirbishinRikici ya bada labarin Huaraira da kwanakin da tayi a tsare.
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
